Latest
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna cewa da gaske yake yi wajen sake neman tazarce. Tinubu ya nuna cewa ba zai sassautawa 'yan adawa ba.
Masu sayar da man fetur sun rage farashin fetur da har N23 kan lita a manyan matatun ajiya, yayin da gasa da karin tace mai a gida suka haifar da saukar farashi.
Wasu mahara sun kashe Kanal Abdussalam Ude na rundunar sojin Najeriya a gidansa da ke Abuja, yayin da matarsa da wasu mutum biyu suka samu raunukan harbin bindiga.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta NDC ta bayyana yadda aka so tsayar da Mustapha Kwankwaso takara amma daga baya aka hakura aka ba Kwamred.
An yi binciken kwa-kwaf kan ikirarin cewa Kotun Tarayya ta yi hukunci kan rubutun Larabci a tambarin sojojin Najeriya yaudara ne, babu hujjar irin wannan hukunci.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi sabbin jiragen leƙen asiri guda biyu domin ƙarfafa tsaro, tare da haɗin gwiwa da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Kwamared Abdullahi Ghali Basaf, tsohon shugaban karamar hukuma a jihar Kano ya koma sana'ar dinki bayan ya rasa kujera.
Rahoton MEMAN ya nuna Najeriya ce ta fi kowace ƙasa a Afirka tashin farashin fetur a 2026, inda farashin ya ƙaru da kashi 39.5% sakamakon yaƙin Amurka da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Tehran ta yi mamaki da aka jingina mata wasu manyan hare-hare da aka kai kan kadarorin kasar Amurka da ke Saudiyya a yan kwanakin nan.
Masu zafi
Samu kari