Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kudade domin gyara filin jirgin sama na kasa da kasa na Malam Aminu Kano (MAKIA) da ke birnin Kano.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta yi barazanar kwace mulki daga gwamantin mai ci a jihar Osun yayin da aka fara kaddamar da kwamitin kamfen.
DUBAWA ta tabbatar da cewa bidiyon da ake zargin 'yan bindiga suna dafa naman mutane ba gaskiya ba ne, domin an ɗauke shi ne a wani bikin auren Fulani a jihar Gombe.
Kwamishinar Kudi ta Ondo ta kai karar shugabannin APC 35 kan zargin bata suna, yayin da kotu ta ɗage sauraron shari'ar zuwa Oktobar shekarar 2026.
Bidiyon da ya nuna kwamishinan yan sanda a Lagos, Tijani Fatai a taron City Boy Movement ya haddasa cece-kuce, yayin da NDC ta bukaci a dauki mataki kan halartarsa.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin an kulla wata muhimmiyar yarjejeniya tsakanin Iran da China domin sayo wasu manyan makamai kare kai daga harin Amurka.
Hukumar INEC ta musanta rahotannin da ke cewa ta sauya jadawalin kamfen na zaben 2027, tana cewa jadawalin da ke yawo a kafafen sada zumunta na bogi ne.
Rundunar Sojin Najeriya ta kirkiri rundunoni guda hudu tare da nada kwamandoji domin fadada ayyukan tsaro da karfafa yaki da matsalolin tsaro a fadin kasa.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta musanta rahotannin harin da aka ce an kai wa wani kanal a FCT, tana cewa bincike ya tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a Nasarawa.
Masu zafi
Samu kari