Latest
Rundunar ‘yan sanda ta bayyana dalilin da ya sa ba ta gabatar da Prince Adeyemi Adeniyi gaban kwamitin majalisar wakilai mai binciken hukumar PFIPC ba.
Rahotanni da muka samu sun ce masu zargin juyin mulkin 2025 sun yi shirin daukar tuba-tubabben Boko Haram da CJTF domin tallafa wa yunkurin kifar da gwamnati.
FIAP tare da abokiyar aikinta FactCheckAfrica sun shirya wani horo na kwanaki uku domin karfafa rawar da masu fada a aji a kafafen sada zumunta a Kano.
Masana sun ce zaben 2027 zai gwada karfin APC a Katsina bayan rasuwar Muhammadu Buhari, yayin da ake hasashen karin fafatawa tsakanin jam'iyyun siyasar jihar.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta yi zargin NNPP na neman mafaka, ta fara kokarin hada kai a goyawa takarar Obo da Kwankwaso baya a 2027.
Babbar matsala ta lalata layin wutar lantarki na Ghana, inda Accra, Kumasi da sauran yankuna suka fada cikin duhu yayin da gwamnati ke kokarin gyarawa.
Aƙalla mutum uku sun mutu a cikin masallaci yayin da ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsamaye a Sokoto, inda suka sace mutane tare da kwashe dabbobi da dukiyoyi.
Masu zafi
Samu kari