Latest
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Hari da ake zargin jirgin mara matuƙi ya kai ya rutsa da jirgin ajiyar gas mallakin Amurka a tashar Damietta ta Masar, inda gobara ta tashi nan take.
DSS ta gurfanar da mutum biyar da ake zargin mambobin Ansaru ne kan sace ɗalibai da malamai a Oyo da kashe mutum biyu, yayin da kotu ta ce a tsare su.
Sheikh Surajudeen Akanni, wanda aka fi sani da Arizukuna, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya, yayin da malamai da iyalansa suka bayyana alhininsu.
Saudiyya na fuskantar matsin lamba yayin da hare-haren Iran da ƙawayenta suka tilasta mata kai farmaki tare da marawa Amurka baya domin kare tsaronta.
DSS tare da jami'an tsaro sun kashe 'yan bindiga uku, sun ceto mutum tara da aka sace a dajin Kwara bayan musayar wuta mai zafi da masu garkuwar.
Rundunar sojin Najeriya ta samu lambar yabo a matsayin mafi ƙwarewa a Afirka wajen yaƙi da ta'addanci, yayin da COAS ya sadaukar da nasarar ga sojojin da suka rasu.
‘Yan sandan Osun sun kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, da wasu mutum biyar bayan samame a gidansa, inda aka gano ₦4.8m da wasu kayayyaki.
Nathan Thomas ya kafa tarihi a matsayin farfesa mafi ƙarancin shekaru a duniya bayan fara koyarwa yana da shekaru 18 a kwalejin Miami da ke Amurka.
Masu zafi
Samu kari