Latest
Jigon APC a Kano ya yabawa Tinubu kan amincewa da gyaran titin saukar jirage na biyu a filin jirgin Kano da naira biliyan 46, yana cewa zai bunƙasa tattalin arziki.
APM ta zargi Bola Tinubu da yi wa limaman Katolika karya kan tattalin arziki da tsaro, tare da kalubalantarsa ya fita ya ga halin da 'yan Najeriya ke ciki.
A labarin nan za a ji cewa wasu daga cikin yan kasuwar man fetur a Najeriya sun yi kuka da yadda ake zargin NMDPRA da nuna son kai a rabon lasisin shigo da mai.
PDP ta kammala loda bayanan takarar Farfesa Isa Ali Pantami a shafin INEC a matsayin dan takarar gwamnan Gombe na 2027, in ji Pantamiyya Movement.
Binciken Majalisar Wakilai ya gano sabbin bayanai kan PFIPC, yayin da shugaban ma’aikatan gwamnati ya amince da gazawar tantance takardu kafin amincewa.
Gwamnatin Delta ta umarci jami'an tsaro su kama wadanda suka kai hari kan hadimin gwamna Simon Mudi. Solomon Dalung ya ce yana samun sauki a asibiti.
Shugaban hukumar KADIRS, Jerry Adams, ya amince da zama mataimakin Gwamna Uba Sani a zaɓen 2027, tare da alƙawarin yin aiki domin haɗin kan Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar wakilan Najeriya ta fara gano kura-kuran da aka samu da suka bayar da dama ga hukumar bogi ta PFIPC da ake taƙaddama a kanta.
Iran ta ce harin Amurka a tsibirin Qeshm ya kashe uba da uwa da yaronsu, yayin da yara biyu suka jikkata. Amurka ta ce ta mayar da martani ne ga harin Iran.
Masu zafi
Samu kari