Latest
'Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai takwas na Gateway ICT Polytechnic a Ogun, yayin da mahukuntan makarantar suka soke wasu jarabawa saboda lamarin.
Amurka ta gargadi Najeriya kan karuwar barazanar tsaro, yayin da ta zabi kasar cikin kasashen da za su amfana da sabon shirin jawo jarin manyan ayyukan more rayuwa.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Jam'iyyar APC mai mulki ta gargadi masu mukaman siyasa a gwamnatin Tinubu su jagoranci neman kuri'u ko su sauka, yayin da jam'iyyar ke shirin zaɓen 2027.
Iyalin mutum 176 da ‘yan ta’adda suka sace a Kaiama ta jihar Kwara sun roƙi gwamnati ta ceto su, bayan sun shafe kusan watanni shida a hannun masu garkuwa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon babban kwamishinan Najeriya a Birtaniya, Alhaji Abubakar Alhaji ya koma ga Mahaliccinsa yayin da ya ke karban magani a Abuja.
Kungiyar Take It Back ta shirya zanga-zangar kasa baki ɗaya ranar 5 ga Agusta, tana zargin gwamnatin Tinubu da gazawa kan tsaro, tsadar rayuwa da tauye 'yanci.
Jigon APC a Kano ya yabawa Tinubu kan amincewa da gyaran titin saukar jirage na biyu a filin jirgin Kano da naira biliyan 46, yana cewa zai bunƙasa tattalin arziki.
APM ta zargi Bola Tinubu da yi wa limaman Katolika karya kan tattalin arziki da tsaro, tare da kalubalantarsa ya fita ya ga halin da 'yan Najeriya ke ciki.
Masu zafi
Samu kari