Latest
A labarin nan za a ji 'dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar hadakar yan adawa ta ADC,Atiku Abubakar ya nemi bayanan motocin alfarma 39 da gwamnati ta ware kudinsu.
Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya ce gwamnatin tarayya za ta bayyana yadda aka kashe kuɗaɗen da aka ceto bayan cire tallafin fetur da na musayar kuɗaɗen waje.
Donald Trump ya sanar da yarjejeniyar kwance damarar Hamas a Gaza, amma Hamas ba ta tabbatar da ita ba, yayin da Islamic Jihad ta musanta rahotannin da ke yawo.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Likitoci a Vietnam sun yi nasarar dasa azzakari ga wani mutum mai shekaru 43 karo na farko a ƙasar, bayan an yi amfani da sashen jikin wani da ya mutu.
Iran ta yi iƙirarin lalata jiragen yaƙin Amurka F-35 uku a Jordan bayan harin makamai masu linzami, yayin da Jordan ta ce ta kakkabo makamai biyar.
A labarin nan, za a ji Ladipo Johnson, makusancin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce an sanar da Peter Obi halin da tafiyar OK movement kenciki na rikici da ya taso.
Jami’ar Jos da ke Filato ta dakatar da karatu tare da gayyatar ɗalibai taron gaggawa saboda matsalar tsaro da wasu munanan abubuwan da suka faru a jami’ar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta yi zargin gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta jihar Kano ta karbo makudan kudi na diyyar Hausawa da aka kashe a Uromi.
Masu zafi
Samu kari