Latest
Hukumar Kula da Harkokin Kasuwannin Hannayen Jari ta Najeriya (SEC) ta yi gargadi ga yan Najeriya da sauran masu shirin sayen hannun jari a matatar Dangote.
Kwamishinan jihar Edo, Kassim Afegbua, ya ce Tinubu zai lashe zaben 2027, Atiku ya zo na biyu, Peter Obi na uku, yayin da ya yi watsi da sauran ‘yan takara.
Mun tattaro wasu abubuwa kan marigayi Bamanga Tukur. A shekaru 90 da ya yi a duniya ya yi karatu a ketare, ya shugabanci NPA kuma ya zama gwamna da shugaban PDP.
Tsohon Ministan Wasanni, Solomon Dalung, ya ce idan Bola Tinubu ya sake lashe zabe a 2027, ba zai dora hakan kan gazawar kawancen jam'iyyun adawa na hada kai ba.
Malam Murtala Asada ya caccaki gwamnatin Sokoto kan rufe masallacin Sheikh Lukuwa, yana zarginta da yin siyasa da addini a maimakon haɗa muƙabala.
Abdulaziz Yari ya ce Arewa ba ta da dalilin da zai hana ta goyon bayan Tinubu a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da za a rama masa goyon bayan Buhari.
Gwamnonin APC sun ƙi amincewa da kowane nau'in ƙawancen siyasa, suna masu jaddada goyon bayansu ga Shugaba Tinubu da dukkan ƴan takarar jam'iyyar a zaɓen 2027.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta bayar da umarnin rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke Mabera, cikin birnin Sokoto, bayan abin da ya faru a masallacin.
ADC ta buƙaci INEC ta hana malaman jami’a masu nuna goyon bayan ’yan siyasa zama jami’an tattara sakamakon zaɓen 2027 domin kare sahihancin zaɓe.
Masu zafi
Samu kari