Latest
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Oyo ta fara nemo dalilin da yan bindiga su ka samu damar kutsawa har cikin jihar aka sace dalibai da malamansu.
Sarkin Ibadan, Mai Martaba Rashidi Ladoja ya yabawa Tinubu kan yaƙi da satar mutane, yana cewa kin biyan kuɗin fansa ta taimaka wajen ceto mutanen Oyo lafiya.
Sifaniya ta tura sojoji zuwa Ceuta bayan kimanin 'yan gudun hijira 49,000 sun shiga yankin daga Morocco cikin sa'o'i 24, yayin da akalla mutum 15 suka mutu.
Mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakar siyasa da ta shafi Farfesa Isa Ali Pantami, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a Arewa
Festus Keyamo ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na 2027 tamkar nadin sarauta ne ga Bola Tinubu, yana mai cewa APC ba ta ganin barazana daga Atiku ko Peter Obi.
Hukumar DSS ta yi gargaɗin cewa Boko Haram na shirin kai manyan hare-hare a Michika ta Adamawa da Askira-Uba ta Borno bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta.
Benjamin Netanyahu ya ce dakarun musamman na Isra'ila za su ceto shi idan aka kama shi a wata ƙasar Turai, yayin da sammacin ICC ke ci gaba da takaita zirga-zirgarsa
Masu amfani da shafin X sun yi alhinin rasuwar Kanal Abdulsalam Ude, suna yabonsa a matsayin malamin Alkur'ani kuma gogaggen jami'in leken asiri.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun sojojin Najeriya sun tari wasu yan bindiga da ke karkashin Aleiro da ya fitini mutanen Zamfara da kewaye, an yi asarar rayuka.
Masu zafi
Samu kari