Latest
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
A labarin nan, za a ji yadda wata kungiya mai goyon bayan Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, KNN ta yi martani ga Gwamnan APC a jihar Imo Hope Uzodinma.
An gano gawar Fasto Samuel Opeyemi a Ajaokuta, Kogi, yan sanda sun fara bincike domin gano tare da cafke wadanda suka kashe limamin cocin Katolika.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta sanar da cewa akwai lokutan da ya dace a rika amfani da sojoji a yayin zaben Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce tsarin ‘yan sandan jihohi zai kasance da matakan kariya daga cin zarafi, yayin da sarakuna za su taimaka wajen sa ido.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kano ta yi farautar wasu mutane da ake zargin su na sayar da filayen gwamnatin jihar Kano duk da haramcin hakan.
Iyalan marigayi Aguiyi-Ironsi sun bukaci gwamnatin tarayya ta ba su hakuri, diyya da sulhu, suna cewa an kashe shi ba tare da ya aikata laifin ba.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Alhaji Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan fama da doguwar jinyar rashin lafiya, yayin da Gwamna Nasir Idris ya bayyana alhininsa.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama wani matashi mai shekara 20 da ake zargin yana kai wa 'yan bindiga alburusai bayan gano harsasai 115 masu rai a hannunsa a Guma.
Masu zafi
Samu kari