Latest
Rikicin shugabanci a Majalisar Dokokin Ondo ya tsananta bayan 'yan majalisa 24 sun goyi bayan tsige Kakakin Majalisa, Olamide Oladiji, kan zargin almundahanar kuɗi.
Hedikwatar Tsaro ta ce dakarun Najeriya sun kashe sama da 'yan ta'adda 102, sun ceto mutum 393 da aka sace tare da cafke masu laifi 345 a watan Yuli.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana zaben Atiku Abubakar a matsayin mataimakinsa a shekarae 1999 a matsayin babban kuskuren rayuwarsa.
Jami'ar Ahmadu Bello da NAHCON sun ƙulla yarjejeniya domin ƙaddamar da digirin MBA na harkokin Hajji da Umrah, tare da inganta horo da gudanarwa.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ba za ta ƙara kuɗin wutar lantarki ba a yanzu, tana mai bayyana sabbin matakan inganta samar da wuta a Najeriya.
'Yan sandan jihar Sokoto sun dakile harin ‘yan bindiga a kauyen Anada da ke Binji, inda suka kwato tumaki 43 da aka sace ba tare da samun asarar rai ba.
Kungiyar Dattawan Kiristoci na Kasa ya bukaci Bola Tinubu ya hakura da neman wa’adi na biyu, yana mai sukar yadda gwamnatinsa ke tafiyar da Najeriya.
NAHCON ta buƙaci masu niyyar Hajjin 2027 su fara biyan ajiyar Naira miliyan biyar, yayin da Kwara da Taraba suka sanya wa'adin kammala biyan kuɗi.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren da kasarsa ke kaiwa Iran za su ci gaba, yana mai jaddada cewa ba za a bari Tehran ta mallaki makamin nukiliya ba.
Masu zafi
Samu kari