Latest
Shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da harin da aka shirya kai wa Iran, yana mai cewa an cimma matsaya kan yarjejeniya da za ta iya bude mashigin Hormuz.
Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da bayanan 'yan takara a zaben 2027. Atiku, Tinubu da Peter Obi ba su sanya wasu muhimman takardu ba.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a Gombe, Dakta Jamilu Isiyaku Gwamna, ya kai karar IGP kan zargin bata suna da yada labaran karya kafin zaben 2027.
Dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya buƙaci matasan Najeriya su guji sayar da ƙuri'unsu a zaɓen 2027, yana mai cewa hakan zai lalata makomarsu.
Yan sanda, sojoji da masu sa-kai sun dakile harin ‘yan bindiga a Tsafe, sun kashe da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harsashi a Zamfara.
Tinubu ya naɗa Yakubu Jang, ɗan Jonah Jang, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman yayin bikin cika shekaru 80 da haihuwar tsohon gwamnan Filato.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta umarci jama'a da su saka idanu a kan bayanan karatun Tinubu da Kashim Shettima.
Babban fasto, John Onaiyekan ya ce gwamnatin Bola Tinubu na son riƙe mulki a 2027 ta kowace hanya, tare da gargadin a tabbatar da zaɓe mai adalci.
Masu zafi
Samu kari