Latest
Fitaccen mawakin siyasa Muhammadu Buhari, wanda aka fi sani da Kosan Waka, ya rasu a wani asibiti da ke Kano bayan doguwar jinyar da ya sha. An shiga alhini.
Akalla mutum 13 sun mutu bayan wani ƙaramin jirgin sama mai ɗauke da masu yawon buɗe ido ya yi hatsari kusa da wurin tarihi na Nazca Lines a Peru.
Sabon auren da Aminu Saira ya yi ya ja hankalin masoyansa da sauran masu bibiyar harkokin Kannywood, musamman bayan da hotunansa tare da matansa biyu suka bazu.
Tsohon hadimin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana abubuwan da ya ce sun faru yayin da yake aiki tare da tsohon ministan sadarwa a Najeriya.
Masu rahotanni sun bayyana cewa dalilan tsaro da fasahar binciken sauti ne suka hana fitar da rikodin muryar Jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei.
Amurka ta yi Allah-wadai da harin da ya kashe mutane akalla 30 a Kaduna, tana mai kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki mataki kan matsalar tsaro.
Hukumar FAAN ta tabbatar da tashin gobara a wani bangare na filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Rahotanni sun ce ba a samu asarar rai ba.
Solomon Dalung ya bukaci Tinubu ya bayyana dalilin barin bayanan firamare da sakandare a takardun INEC, yana mai jaddada muhimmancin bayyana gaskiya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce rabon filaye ga jama'a zai rage matsalar gidaje, samar da arziki tare da inganta makomar iyalai a jihar.
Masu zafi
Samu kari