Latest
Rabiu Kwankwaso ya karɓi masu sauya sheƙa daga APC zuwa NDC a Kano, ya tabbatar musu da adalci da matsayi mai kyau, yayin da jam'iyyar ke ƙara faɗaɗa tasirinta.
Sunday Dare ya soki shugabannin Cocin Katolika kan sukar gwamnatin Tinubu, yana zarginsu da nuna bangaranci tare da kare sauye-sauyen tattalin arzikin shugaban ƙasa.
An yi jana'izar Habiba Ummi Lele, ɗalibar FULAFIA da ake zargin 'yan fashi sun kashe a Nasarawa, yayin da ake kira a ƙara matakan tsaro a yankin da abin ya faru.
Saudiyya ta sanar da kafa ƙawancen tsaron teku da ƙasashe takwas domin kare hanyoyin kasuwanci da zirga-zirgar jiragen ruwa a Tekun Bahar Maliya.
Saudiyya ta dakatar da matafiya daga Kongo, da wasu kasashen Afrika uku daga shiga kasarta a matsayin matakin kariya daga barkewar annobar Ebola.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane akalla 12 a kauyen Lajinge da ke Sokoto, inda suka kona mutum shida da ransu tare da sace wasu mazauna kauyen.
Kungiyar Arewa Think Thank, ATT ta soki NCEF kan bukatar Tinubu ya hakura da takarar 2027, tana cewa 'yan Najeriya kadai ke da ikon zabar shugaban kasa.
Hukumar kula da gyaran manyan tituna ta kasa, FERMA, ta fara gyaran titin Kano Eastern Bypass mai tsawon kilomita 13 domin rage cunkoso da inganta zirga-zirga.
Gobara mai saurin bazuwa ta kusanci birnin Spokane da ke jihar Washington, lamarin da ya tilasta kwashe dubban mazauna yankin yayin da aka ayyana dokar ta baci.
Masu zafi
Samu kari