Latest
G-Fresh Al-Amin ya caccaki Adam Zango kan bayyana cewa rashin dacewar genotype ne ya sa ya rabu da Maimuna Pretty, yana mai cewa bai kamata ya wallafa hakan ba.
Shugaban hukumar bogi ta PFIPC, Adeniyi Adeyemi Matthew, ya musanta cewa shi kadai ne ya kirkiri hukumar. Ya bukaci a ba shi dama ya bayyana gaban kwamiti.
INEC ta wallafa takardun Bola Tinubu na takarar shugaban kasa a 2027, amma rashin bayanan firamare da sakandare ya sake tayar da muhawara daga ADC, Atiku da lauyoyi.
Kamfanin NNPCL ya tura Naira tiriliyan 6.286 ga Asusun Tarayya cikin watanni shida na 2026, yayin da ayyukan manyan bututun iskar gas ke gab da kammalawa.
A labarin nan, za a ji cewa Muhammad Alasan matashin da dakarun tsaro suka harba a jihar Kano a yayin zanga-zangar adawa da yunwa a shekarar 2024.
Rahoto ya nuna cewa an sako alkalin Babbar Kotun Kebbi, Mai shari'a Faruku Hassan Bunza, bayan ya shafe mako guda a hannun masu garkuwa da mutane.
Amurka ta saka Najeriya da wasu kasashe 49 cikin shirin biyan lamunin biza na dala 20,000 ga wasu masu neman bizar kasuwanci da yawon bude ido zuwa kasar.
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta bukaci gwamnati da Majalisar Tarayya su gudanar da cikakkiyar tuntuba kan kafa 'yan sandan jihohi.
G100 ta bukaci yan adawa su hada kai su tsayar da dan takarar shugaban kasa guda daya a zaben 2027, tana mai cewa rabuwar kawunansu na barazana ga dimokuradiyya.
Masu zafi
Samu kari