Latest
Bishop David Oyedepo ya ce gwamnatin tarayya ba ta yi isasshen kokari wajen dakile kashe-kashe a Najeriya ba, yana mai cewa zai yi addu'a a kan masu aikata laifukan.
Yan bindiga sun kashe mutum 1 tare da sace mutane 31 a kauyen Shuwaki da ke karamar hukumar Bakori a Katsina, lamarin da ya kara tayar da hankalin mazauna yankin.
Ministan ayyuka, David Nweze Umahi, ya bayyana sakon da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba shi yayin da ake kiran ya tsige shi daga mukaminsa.
Kungiyar ArDA ta bukaci Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, domin maye gurbin Yusuf Maitama Tuggar a Majalisar ministoci.
Rahotanni sun ce sojojin Amurka sun fara neman sababbin dabaru domin matsa wa Iran lamba yayin da Donald Trump ke nazarin matakan da zai dauka kan rikicin.
A labarin nan za a ji yadda dakaru suka kama wasu matasa da ake zargi da hallaka shugaba a jihar Imo, sannan sun sai sojoji har inda aka birne shi.
Sanata Rufai Hanga ya yi murabus daga jam'iyyar NDC, yana mai cewa zai mayar da hankali kan wasu harkokinsa. Ya roki jam'iyyar ta cire sunan shi daga rajistarta.
Iran ta ce ba ta shiga wata tattaunawa da Amurka ba, duk da cewa Donald Trump ya ce za a fara tattaunawa domin kawo karshen yakin da ya shafe watanni shida.
Gwamnatin Tarayya ta ce ta fara sake fasalin wutar lantarki bayan rahotanni sun nuna cewa an kashe sama da N10trn ba tare da cimma sakamakon da ake bukata ba.
Masu zafi
Samu kari