Latest
Wasu jiga-jigan PDP biyu a jihar Gombe sun yi murabus daga jam’iyyar gabanin zaben 2027, amma ba su bayyana dalilan ficewarsu ba daga jam'iyyar mai adawa ba.
Jam'iyyar ADC ta ce Shugaba Bola Tinubu bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 ba, tana mai zargin ya gabatar da takardun bogi ga INEC.
A labarin nan, za a ji yadda ake ci gaba da samun cece-kuce tsakanin Fadar shugaban kasa da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta yi martani da Sanata Rufa'i Hanga ya fice daga cikinta, tare da mika bayyana cewa ba za su girgiza ba.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rabawa hadimansa takardun mallakar filaye, yana mai cewa shirin zai rage matsalar gidaje da bunƙasa tattalin arziki a Kano.
Trump ya ce wannan ce dama ta ƙarshe da Iran za ta amince da yarjejeniya, yayin da ya jaddada cewa ba zai amince Tehran ta karɓi kuɗin wucewa ta mashigin Hormuz ba.
Hukumar Hisbah ta Yobe ta dakatar da bikin 'Colour Festival' a Damaturu, yayin da Hisbah ta Kano ta kama wani ɗan TikTok kan zargin ƙarfafa zina.
Majalisar Dokokin Kano ta amince da dokar da ta kayyade yadda makarantu masu zaman kansu za su ƙara kuɗin makaranta da sauran kuɗaɗen gudanarwa a jihar.
Kwamitin Shugaban Kasa kan Dokar Tsarin Aikin 'Yan Sanda ya sanar da cewa zai mika kudirin dokar ga Shugaba Bola Tinubu ranar 3 ga watan Satumba, 2026.
Masu zafi
Samu kari