Latest
Saudiyya ta kakkabo wani jirgi mara matuki da Houthi ta harba kafin ya shiga sararin samaniyar Makka, inda jami'ai suka ce tsaron wuraren ibada jan layi ne.
Akwai ministoci da jami'an da suka yi aiki da gwamnatin Muhammadu Buhari da za su kara da Bola Tinubu a 2027 a zaben shugaban kasar nan da za a yi.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu, ya kafa kwamiti mai mutum 14 domin bincike kan kalaman da wasu malaman musulunci suka yi da wasu ke ganin batanci ne ga Annabi SAW.
Da ga shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Nuru Khalid wanda ya yi ridda zuwa Kiristanci ya dawo addinin da ya taso a cikinsa. Ya nemi afuwa.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce jam’iyyun siyasa shida ne za su fafata a zaben cike gurbi na Majalisar Dokokin Jihar Kano a mazabar Dawakin Kudu.
Hamshakin attajiri, Aliko Dangote ya ce fasa-kwaurin man fetur zuwa ƙasashen makwabta na taimakawa wajen tsadar fetur a Najeriya saboda bambancin farashin man.
Aliko Dangote ya ce samun ɗa namiji da zai gaji daular kasuwancinsa ba shi ne fifikonsa ba, yana mai cewa ’ya’yansa mata uku za su iya jagorantar Dangote Group.
Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote, ya ce wadanda suka zuba jari tare da rike hannayen jarin matatarsa na iya zama miliyoniya cikin shekara daya ko biyu.
Peter Obi ya bukaci Jami’ar Najeriya da ke Nsukka ta fitar da bayanan karatunsa, yana cewa ba ya adawa da binciken cancantarsa gabanin zaɓen 2027.
Masu zafi
Samu kari