Latest
Hukumar WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta 2026, inda ta bayyana yadda ɗalibai za su samar da PIN sannan su duba sakamakonsu ta yanar gizo.
Jiragen yaki na Rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda 12 a wani harin sama da suka kai a Jihar Borno, an lalata sansaninsu a wani daji.
Nyesom Wike ya ce Cardinal Onaiyekan ba ya nuna tsaka-tsaki kan siyasa, yayin da Ƙungiyar Matasan Arewa da Middle Belt Forum suka fito suka kare malamin.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta fitar da sunayen waɗanda suka yi nasara a ɗaukar ma'aikata na 2024/2025 tare da bayyana yadda za su duba sunayensu.
Wani dan kasuwa ya shaida wa Majalisar Wakilai cewa ya bai wa Adeniyi Adeyemi N400m domin a saukaka masa samun kwangilar gyara gidan da aka ce na hukuma ne.
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya sanar da taron International Conference na Izala a Abuja tare da gayyatar Sheikh Sani Yahaya Jingir, lamarin da ya jawo martanin jama'a.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce zaben Rotimi Amaechi a matsayin mataimakin Atiku Abubakar ba zai kara wa ADC karfi ko taimaka mata samun kuri’u ba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Osun ta shiga fargaba game da zaben da ke tafe bayan ta 'gano' wani shiri da ake yi na daskarar da asusunta.
Shugaba Donald Trump ya ce yarjejeniya kan bude mashigin Hormuz na iya kulla nan da Laraba, amma ya gargadi Iran da hari mai tsanani idan tattaunawa ta gaza.
Masu zafi
Samu kari