Latest
DHQ ta faɗaɗa tsarin karɓar miƙa wuya ga masu ɗauke da makamai zuwa Kudu maso Gabas da sauran yankuna, tare da tabbatar da babu wa'adin ajiye makamai.
Zenith Bank, daya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kudi a Najeriya, ya tabbatar da cewa masu kutse sun kai hari kan rumbun bayanansa, amma an dauki mataki.
Rahoto ya nuna Amurka ta yi amfani da kusan kashi 80% na makaman THAAD bayan yaƙin Iran, lamarin da ya sa aka gargadi Trump kan ƙarancin makamai.
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Farfesa Rabia Sa’id ta Jami’ar Bayero Kano cikin kwamitin masana 21 da zai yi nazari kan illolin yakin nukiliya da tasirinsa.
Rashida Tlaib ta lashe zaɓen fidda gwani na Democrat a Michigan da rinjaye, lamarin da ya ba ta tikitin sake neman kujerarta a Majalisar Wakilan Amurka.
Donald Trump ya gargadi Iran da sake kai hari idan ba a buɗe mashigar Hormuz ba, yayin da Tehran ta musanta tattaunawa kai tsaye da Amurka kan rikicin.
Fadar Sarkin Musulmi ta musanta rahoton da ke cewa Muhammad Sa'ad Abubakar ya goyi bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027, tana mai cewa uba ne ga dukkan 'yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa akwai wasu daga cikin kadarorin Abubakar Malami da kotu ta bayar da umarnin a kwace a jihar Kano, an hano yadda ake ciki.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kano ta kwantar da hankalin jama'a game da babban zaben 2027 da amfani da yan sandan jihohi da ake shirin kaddamarwa.
Masu zafi
Samu kari