Latest
Ma’aikatan gwamnati sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin ranar 11 ga Agusta, 2026, domin biyan basussukan alawus da sauran hakkoƙinsu. Sun yi barazana.
Abdul El-Sayed ya lashe tikitin Sanatan Democrats a Michigan bayan ya doke Haley Stevens, kuma zai fafata da Mike Rogers a zaɓen Nuwamba mai muhimmanci.
Nyesom Wike ya ce Atiku/Amaechi da Obi/Kwankwaso ba za su iya kayar da Tinubu/Shettima ba a zaɓen 2027, yana kare manufofin gwamnatin jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tarbi manyan baki a jihar Kano domin nemo hanyar warware matsalolin shaye-shaye a Arewa.
Hukumar WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta 2026, inda ta bayyana yadda ɗalibai za su samar da PIN sannan su duba sakamakonsu ta yanar gizo.
Jiragen yaki na Rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda 12 a wani harin sama da suka kai a Jihar Borno, an lalata sansaninsu a wani daji.
Nyesom Wike ya ce Cardinal Onaiyekan ba ya nuna tsaka-tsaki kan siyasa, yayin da Ƙungiyar Matasan Arewa da Middle Belt Forum suka fito suka kare malamin.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta fitar da sunayen waɗanda suka yi nasara a ɗaukar ma'aikata na 2024/2025 tare da bayyana yadda za su duba sunayensu.
Wani dan kasuwa ya shaida wa Majalisar Wakilai cewa ya bai wa Adeniyi Adeyemi N400m domin a saukaka masa samun kwangilar gyara gidan da aka ce na hukuma ne.
Masu zafi
Samu kari