Latest
NiMet ta yi hasashen hadari da ruwan sama na kwanaki uku a Najeriya, tare da gargadin jama'a su yi taka-tsantsan saboda iska mai ƙarfi da ambaliyar ruwa.
Sarkin Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya haramta Hennessy da sauran giya a fadarsa, yana mai cewa barasa na iya jawo matsalolin lafiya ga dan Adam.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya shaida wa sojoji cewa ba zai sassautawa masu aikata laifuffuka ba, saboda haka ka da su ragawa duk wani mai laifi.
EFCC ta daskarar da wani asusun gwamnatin jihar Osun da ake amfani da shi wajen biyan albashi, kwanaki 10 kafin zaɓen gwamna, yayin da Adeleke ya yi martani.
Ma’aikatan gwamnati sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin ranar 11 ga Agusta, 2026, domin biyan basussukan alawus da sauran hakkoƙinsu. Sun yi barazana.
Abdul El-Sayed ya lashe tikitin Sanatan Democrats a Michigan bayan ya doke Haley Stevens, kuma zai fafata da Mike Rogers a zaɓen Nuwamba mai muhimmanci.
Nyesom Wike ya ce Atiku/Amaechi da Obi/Kwankwaso ba za su iya kayar da Tinubu/Shettima ba a zaɓen 2027, yana kare manufofin gwamnatin jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tarbi manyan baki a jihar Kano domin nemo hanyar warware matsalolin shaye-shaye a Arewa.
Hukumar WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta 2026, inda ta bayyana yadda ɗalibai za su samar da PIN sannan su duba sakamakonsu ta yanar gizo.
Masu zafi
Samu kari