Latest
Dan takarar shugaban ƙasa na SDP, Prince Adewole Adebayo, ya yi gargadin cewa farashin fetur na iya tashi zuwa N5,000 idan Shugaba Tinubu ya samu wa’adi na biyu.
Kasar Amurka ta gargaɗi ɗan ƙasarta kan tafiya Saudiyya saboda barazanar hare-haren Iran da ƴan Houthi masu barazana ga rayuwar jama'a da cibiyoyi.
Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan Boko Haram da ISWAP 1,106 tare da kwace fiye da N300m na kuɗaɗen haram da ke da alaka da yan ta'addan.
Ayo Fayose ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu sama da ƙuri’u miliyan 12 a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027, kuma zai doke Atiku Abubakar da Peter Obi
Oba na Benin ya buƙaci ƴan Najeriya da su goyi bayan ɗorewar Shugaba Tinubu maimakon sauyi kawai, yayin da tawagar APC ta nemi albarkarsa a fada.
Ƙungiyar Houthi ta ce ta harbo jirgin yaƙin Saudiya kirar F-15 a Yemen da makami mai linzami na kariyar sama da ta kera da kanta. Ta ce za ta ci gaba da kare Yemen.
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta yaba wa Maryam Ibrahim Dan’Azumi bisa nasarar da ta samu a Gasar Alƙur’ani ta duniya ta Sarki Abdulaziz karo na 46.
Tafiyar Rainbow Coalition ta Nyesom Wike ta jawo sabani da Gwamnonin APC, yayin da bangarorin biyu ke da mabambantan ra’ayoyi kan tsarin siyasar 2027.
- Magoya bayan ɗan takarar gwamnan jam’iyyar SDP a jihar Nasarawa kuma tsohon Sufeto-Janar na ’yan sanda, Mohammed Abubakar Adamu, shida sun mutu a hatsarin mota.
Masu zafi
Samu kari