Latest
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC ta musanta cewa an rue asusun jihar Osun ne saboda siyasa.
Khalifa Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya kai wa Shugaba Tinubu goron gayyatar babban Mauludin Sheikh Ahmad Tijjani da za a gudanar a Kano ranar 9 ga Agusta, 2026.
Gwamnatin Jigawa ta amince da rancen Naira biliyan 3.5 domin biyan kuɗin ajiyar Hajjin 2027 ga maniyyata 466 daga jihar tare da cika wa'adin NAHCON.
Fitaccen malamin Musulunci Mallam Haruna Dazigau Tijjani ya rasu a Maiduguri, yayin da al'umma ke alhinin rasuwarsa tare da tuna gudummawar da ya bayar.
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya bukaci a binciki kisan Kanal Abdussalam Ude, tare da yin Allah-wadai da ƙiyayya ga Musulman Igbo tsiraru.
Matatar Dangote da ke jihar Legas ta rage farashin fetur zuwa N1,165 kan kowace lita daga N1,215, sannan ta sauke farashin dizal zuwa N1,570 a Najeriya.
Gwamnatin Osun ta ce za ta kai hukumar EFCC ƙara kotu bayan hukumar ta daskarar da asusun gwamnatin jihar, tana mai cewa matakin ya saɓa wa doka.
Davido ya ce babu wanda zai iya kayar da shi a zaɓe mai gaskiya, amma ya ce rashin sahihancin tsarin zaɓen Najeriya ya hana shi shiga harkokin siyasa.
Kotun Tarayya ta soke Timehin Adeleye a matsayin ɗan takarar jam'iyyar APC na Owo/Ose, tare da ayyana Abdugani Arobo da umartar INEC ta loda sunansa.
Masu zafi
Samu kari