Latest
Fadar Sarkin Gombe ta karyata zargin cewa an hana Sarkin ganawa da Farfesa Isa Pantami, tana mai cewa labarin ƙarya ne kuma yana da alaƙa da siyasa.
Rundunar sojin Najeriya ta ayyana shugaban ISWAP, Abu Musa Al-Mangawi Baa Shuwa, da mataimakinsa Muhammad Jidda a matsayin waɗanda ake nema, ta sanya ladar kudi.
Wani ɗan APC daga Delta, Daniel Solomon, ya roƙi gwamnati ta karɓi kula da 'ya'yansa shida saboda tsananin matsin tattalin arziki da yake fuskanta.
Hukumomi sun cafke wani matashi a kusa da filin wasan Gulf na shugaban Amurka, Donald Trump, kwanaki kadan kafin ya kai ziyara, za a gurfanar da shi.
Sojojin Isra’ila biyu sun mutu, yayin da wasu bakwai suka jikkata bayan fashewar bam a wani gini da aka yi wa tarko a kudancin Lebanon a Gabas ta Tsakiya.
Mutane 176 da aka sace a harin Woro da Nuku a jihar Kwara sun samu 'yanci bayan watanni, yayin da gwamnatin jihar ta yabawa Tinubu da jami'an tsaro.
Adam Fakai, fitaccen masoyin Bola Tinubu a Kebbi, ya dakatar da tallata ayyukan gwamnatin tarayya, yana mai zargin rashin kulawa da goyon baya daga APC.
Gwamnatin Osun karkashin jagorancin Adeleke ta sake raba tallafin rage raɗaɗin tsadar rayuwa ga ma’aikatan gwamnati, domin ƙara musu albashi da inganta jin daɗinsu.
Sakataren ADC na ƙaramar hukumar Gombe ya yi murabus tare da komawa PDP domin mara wa Farfesa Isa Ali Pantami baya a takarar gwamnan Gombe ta 2027.
Masu zafi
Samu kari