Latest
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan batun cewa kasarsa na fuskantar karancin makamai. Shugaba Trump ya yi barazana ga masu tona asiri.
Sojoji sun yabawa Shugaba Tinubu kan karin albashi daga kashi 30 zuwa 80, tare da bukatar gwamnati ta sake duba alawus dinsu domin rage tasirin tsadar rayuwa.
ECOWAS ta buɗe neman shiga shirin horas da matasa masu digiri na 2027, inda ƴan Najeriya masu shekaru 32 zuwa ƙasa za su iya samun aikin shekara daya.
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce Shugaba Bola Tinubu ba shi da babban ƙalubale a zaɓen 2027, yana mai cewa jam’iyyun adawa sun rarrabu kuma sun yi rauni.
Donald Trump ya caccaki Abdul El-Sayed bayan ya lashe tikitin takarar Sanata na Democrat a Michigan, yayin da El-Sayed ya yi kira ga haɗin kan jam'iyya.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce akwai haske a cikin yarjejeniyar da ake kokarin cimmawa a tsakanin Amurka da Iran.
Sojojin Isra'ila sun harba makami kan nasu dakaru a Lebanon bisa kuskure, yayin da aka kama 'yan mata 10 da suka tsallaka iyaka domin kafa matsugunan Yahudawa.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC ta musanta cewa an rue asusun jihar Osun ne saboda siyasa.
Khalifa Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya kai wa Shugaba Tinubu goron gayyatar babban Mauludin Sheikh Ahmad Tijjani da za a gudanar a Kano ranar 9 ga Agusta, 2026.
Masu zafi
Samu kari