Latest
Mijin tsohuwar Ministar Kuɗi, Kemi Adeosun, Anthony Adeosun, ya rasu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda iyalansa suka sanar a cikin wata sanarwa.
Abdul El-Sayed ya yi martani ga Donald Trump bayan nasararsa a zaɓen fitar da gwani, yana mai alƙawarin rage tsadar rayuwa da faɗaɗa kiwon lafiya a Michigan.
Hukumar NAQS ta gwamnatin tarayya ta buɗe ɗaukar ma'aikata a 2026. Ga matakan neman aikin, guraben da ake da su, sharuddan cancanta da jadawalin aikin.
Sanata Orji Kalu ya ce zai fice daga APC idan Tinubu ya ci mutuncin Cocin Katolika, tare da kare bishop-bishop da bayyana matsayarsa kan tattalin arzikin Najeriya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na tsagin jam'iyyar Accord, Christopher Imumolen, ya janye daga takarar 2027 tare da bayyana goyon bayansa ga shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Orji Uzor Kalu ya ce Bola Tinubu ne ke da mafi girman damar lashe zaɓen 2027, yana mai cewa Atiku, Obi da sauran 'yan adawa ba su da ƙarfin kayar da APC.
Kungiyar OKICAN ta bayyana goyon bayanta ga tikitin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso a zaben 2027, tare da ayyana Abdulsalam Gwarzo a matsayin zabinta na gwamnan Kano.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Gombe ta soki mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara kan wata waƙa da ta ce ta ci mutuncin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
WAEC ta ce daliban jihohin da tke bi bashi ba za su ga sakamakon WASSCE 2026 ba, yayin da ta rike sakamakon dalibai 167,486 saboda zargin magudin jarrabawa.
Masu zafi
Samu kari