Latest
Kungiyar NACOMYO ta ce Kiristoci sun fi cin gajiyar nade-naden mukamai a gwamnatin Tinubu, tare da kare tsarin takarar Musulmi da Musulmi na 2027.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci EFCC ta janye umarnin kotun da ya ba ta damar rufe asusun gwamnatin Osun, yana mai cewa lokacin da aka ɗauki matakin bai dace ba.
Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya bai wa Babban Limamin Ilorin, wasu limamai da Majalisar Malamai motoci hudu, yayin da Sarkin Ilorin ya yabawa matakin.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana cewa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan jihohi kusan 18 bisa zargin almundahanar kuɗaɗen gwamnati.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta bayyana dalilanta na kara bude kofar tuba ga yan bindiga da suka addabi jama'a da hare-hare a sassa da dama.
Mijin tsohuwar Ministar Kuɗi, Kemi Adeosun, Anthony Adeosun, ya rasu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda iyalansa suka sanar a cikin wata sanarwa.
Abdul El-Sayed ya yi martani ga Donald Trump bayan nasararsa a zaɓen fitar da gwani, yana mai alƙawarin rage tsadar rayuwa da faɗaɗa kiwon lafiya a Michigan.
Hukumar NAQS ta gwamnatin tarayya ta buɗe ɗaukar ma'aikata a 2026. Ga matakan neman aikin, guraben da ake da su, sharuddan cancanta da jadawalin aikin.
Sanata Orji Kalu ya ce zai fice daga APC idan Tinubu ya ci mutuncin Cocin Katolika, tare da kare bishop-bishop da bayyana matsayarsa kan tattalin arzikin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari