Latest
Shugaba Donald Trump ya musanta karancin makaman Amurka, ya gargadi masu fallasa bayanan sirri, bayan tabbatar da cewa kasar na kara samar da sababbin makamai.
Masana'antar shirya fina-finai ta Najeriya ta shiga jimami bayan rasuwar fitaccen darakta kuma mai shirya fina-finai, Dimbo Atiya, wanda ya yi fice a Nollywood.
DSS ta gurfanar da tsohon jami'inta Nwaogu Ezeakolam kan zargin shiga IPOB, tallafa mata da yada sakonnin goyon baya, yayin da kotu ta tsare shi a Kuje.
Marubucin Najeriya Jerry Falade ya rasa kwangilar buga littafi ta sama da N2.7 biliyan bayan zargin amfani da AI wajen rubuta littafinsa, amma ya musanta zargin.
A labarin nan, za a ji cewa wasu fusatattun matasa sun kona motar yan KAROTA, sun bayyana dalilin da ya sa suka dauki wannan mummunan mataki a kan jami'an.
Shahararren dan Tiktok, VeryDarkMan ya bayyana sharuddan da ya ce dole a cika kafin ya amsa gayyatar 'yan sanda kan zarge-zargen da ya yi wa AIG Moshood Jimoh.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya fara hutun mako biyu na farko tun bayan hawansa mulki domin yin nazari da ƙara ƙwarewa kafin komawa bakin aiki.
Sanatocin yankin Arewa sun yabawa Tinubu da hukumomin tsaro bayan kubutar da mutanen Woro, tare da kira ga jama'a su ci gaba da ba da sahihan bayanai.
KNN ta bayyana shirinta na dakile sayen ƙuri'u a Kudu maso Gabas da ƙarfafa fitowar masu zaɓe, ta sake yin alkawarin samar da kuri'u miliyan biyar ga Obi/Kwankwaso
Masu zafi
Samu kari