Latest
Isaac Balami ya bayyana dalilan barin Obidient da komawa APC, yana mai cewa Tinubu ya tabbatar masa da kuskurensa kuma ya yaba da sauye-sauyen gwamnati.
Sufeto Janar na 'Yan Sanda, Olatunji Disu, ya amince da sauya kwamishinonin 'yan sanda a jihohi takwas da muhimman sassa domin ƙarfafa ayyukan tsaro a Najeriya.
Mawaki Davido da Bashir Ahmad sun yi musayar kalamai a X kan kuri'un APC da nadin Grammy, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce kafin zaben Osun na 2026.
Hukumar RMAFC ta ce Najeriya ta kashe tiriliyan ₦1.16 kan tallafin fetur a 2021, yayin da Majalisar Dattawa ke binciken rahotannin harkokin mai da iskar gas.
Rahotanni sun nuna Yan Diomande ya zama ɗan Afirka mafi tsadar ciniki a tarihi bayan komawarsa Real Madrid, yayin da Victor Osimhen ya shiga jerin sau biyu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya shawarci ma'aurata 1,500 da ke shirin yin auren gata na 2026 da su gina zamansu kan amana, haƙuri da tsoron Allah.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta yi mamakin yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu hurumin tsoma baki a cikin binciken da EFCC ne yi a Osun.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
ICPC ta gano wasu hukumomin gwamnati biyu na bogi yayin binciken PFIPC, inda ta ce shugaban hukumar ta bogi ya yi amfani da takardun bogi wajen gudanar da ayyukansa.
Masu zafi
Samu kari