Latest
Kungiyoyin NLC da TUC sun bukaci gwamnatin tarayya ta kara mafi karancin albashin ma’aikata zuwa N500,000, yayin da wa’adin karin N70,000 ya kare a watan Yuli.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran yakin Iran zai ƙare nan ba da jimawa ba, yayin da tattaunawa kan mashigar Hormuz ke ci gaba tsakanin Iran da Oman.
Dr. Adamu Mohammed Fika, tsohon Darakta Janar kuma Magatakardan Majalisar Tarayya na farko, ya rasu a Abuja. Za a yi jana'izarsa ranar Juma'a a Masallacin Kasa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya nuna fushi kan fitar da rahoton cewa makaman Amurka sun doshi karewa a yaki da Iran, ana farautar mutanen da suka fitar da shi.
Gwamna Dauda Lawal ya jaddada cewa gwamnatin Zamfara ba za ta tattauna da 'yan bindiga ba, yayin da ya kai ziyarar ta'aziyya ga al'ummar Bungudu bayan kai hari.
Al’ummar Woro a jihar Kwara ta ce mutane 13 na ci gaba da tsarewa bayan ceto 163 daga cikin 176 da aka sace, yayin da ake neman ƙara ƙarfafa tsaro a yankin.
Dan majalisar Amurka Andy Ogles ya sha kaye a zaben fidda gwani na Republican a Tennessee duk da goyon bayan Trump, inda Charlie Hatcher ya lashe zaben.
Bola Tinubu ya umurci EFCC ta janye daskarar asusun Osun gabanin zaben gwamna, yayin da gwamnatin jihar ta kai hukumar kotu kan matakin da ta dauka.
A labarin nan za a ji halin da ake ciki bayan an samu fashewar wani abu da ya yi mummunan kara sau uku a babban birnin tarayya Abuja da daren Alhamis.
Masu zafi
Samu kari