Latest
Majalisar Dattawan kasar Amurka ta amince da kudirin takunkumi kan Rasha, ciki har da haraji mai tsoka kan kasashen da ke sayen man kasar da ke Turai.
Ƙungiyar NAWOJ ta ba Gwamna Abba Kabir Yusuf lambar yabo ta zaman lafiya, tssfo da shugabsnci nagari saboda nasarorin gwamnatinsa da ƙarfafa mata a shugabanci.
A labarin nan, za a ji yadda wani babban jami'in NSCDC a jihar Kano ya jawo wa kansa matsala har babbar kotun jihar ta aika da shi gidan dan kande.
Fitaccen mawaki a Najeriya, Davido ya yi gargadin cewa zai tuntubi Donald Trump idan aka samu matsala ko magudi a zaben gwamnan Osun mai zuwa a kasar.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wani shiri da ake hasashen zai iya bude wa mutane akalla 50,000 kofofin samun arziki da dogaro da kansu a fadin Najeriya.
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai mummunan hari kan wasu al’ummomi uku a Masarautar Kupa da ke Lokoja, Jihar Kogi.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace manoma biyu a jihar Ondo, inda suka bukaci a biya Naira miliyan 100 kafin su saki manoman da suka aace.
Jakadan Najeriya a Saudiyya ya bayyana dalilin da ya sa wasu ’yan Najeriya ke ci gaba da zama a gidajen yarin Saudiya bayan kammala hukuncin daurin su.
Dan majalisar dokokin Iran, Ebrahim Rezaei, ya gargadi Saudiyya cewa yarjejeniyar tsaro da ta kulla da Pakistan da Turkiyya ba za ta tabbatar mata da tsaro ba.
Masu zafi
Samu kari