Latest
Majalisar Wakilai ta ji daga shugaban FRSC cewa Prince Adeyemi ya saka Shugaba Bola Tinubu da ministoci a matsayin mambobin hukumar PFIPC ta bogi.
Danbilki Kwamanda ya yi watsi da dakatar da shi daga APC Kano, yana mai cewa babu wanda ya isa ya kore shi, yayin da jam’iyyar ta ce ba ɗanta ba ne.
Gwamnatin Kano ta amince da Naira miliyan 300 domin shirin aurar da ma’auratan Hisbah, inda kowace amarya za ta samu Naira 200,000 da sauran tallafi.
Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tura kudi cikin wani asusunsa na sirri daga wanda bai sani ba, lamarin da ya ce ya tayar da tambayoyi kan tsaron bayanan bankin.
A labarin nan, za a ji hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana wuraren da ake zuba kudin kasar nan, musamman basussukan da aka karbo a kasashen waje.
Hukumar ICPC ta bayyana cewa Fadar Shugaban Kasa ba ta nada Adeniyi Adeyemi ba kuma ba ta kirkiri PFIPC ba. Hukumar ta ce takardar nadinsa jabu ce.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce yana son a tuna da shi saboda sauya jihar, karfafa hadin kai, bunkasa masana’antu da fitar da Nasarawa daga mawuyacin hali.
Atiku Abubakar ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu da ya umarci ICPC ta saki Nasir El-Rufai, yana mai cewa shugaban ya nuna yana da ikon ba hukumomi umarni.
Mataimakin Gwamnan Benue Samuel Ode ya ce jihar za ta samar wa Tinubu kuri'u miliyan ɗaya a zaben 2027 tare da ci gaba da ayyukan raya ƙasa a jihar.
Masu zafi
Samu kari