Latest
Mutane huɗu, maza biyu da mata biyu, sun mutu bayan wani ramin hakar ma’adanai ya ruguje a yankin Baban Rafi da ke karamar hukumar Bokkos, Plateau.
Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma na Najeriya na neman tallafin ƙasashen waje da jarin kamfanoni masu zaman kansu domin aiwatar da wani shiri na yankin.
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Enugu ta tsare wani mutum mai shekaru 30, Emmanuel Okpara, bisa zargin kashe budurwarsa mai suna Chinyere tare da boye gawarta.
Farashin danyen mai ya koma kasa da dala 100 kan ganga bayan Trump ya ce Amurka da Iran sun yi tattaunawa mai kyau, yayin da farashin fetur a Najeriya ya ragu.
Karamin Ministan Man Fetur Heineken Lokpobiri ya ce matsakaicin farashin fetur a Najeriya har yanzu ya fi na Amurka da wasu ƙasashen Afirka sauƙi.
Mataimakin Daraktan-Janar na Obi/Kwankwaso Movement (OK Movement), Prince Abubakar Suleiman, ya ce sun shirya tsaf domin tara wa NDC miliyoyin kuri'u.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Iuwa Yahaya, ya amince da naɗin sababbin kwamishinoni uku, masu ba shi shawara biyu da manyan mataimaka huɗu a gwamndti.
Iran ta yi watsi da barazanar Trump na halaka ta, tana mai cewa Amurka na cikin matsananciyar damuwa, yayin da Tehran ta gargadi Amurka da Isra’ila.
Aminu Bello Masari, ya ce a kusan shekaru 40 da ya shafe yana siyasa, bai taɓa ganin shugaban ƙasa mai kyakkyawan tsari ga Najeriya kamar Tinubu ba.
Masu zafi
Samu kari