Latest
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ce gwamnoni Arewa shida kacal daga cikin 19 ne suka goyi bayan takarar Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2023.
Bayan tabbatar da rasuwarsa yana da shekaru 84, anntattaro muku muhimman abubuwan da ya kamata a sani game da rayuwa, sana’a da shaharar Olu Jacobs.
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya naɗa Barr. Hafsat Kutama a matsayin shugabar riƙon kwarya ta Hukumar Korafe-Korafe da Yaƙi da Rashawa ta jihar.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari ya sanar da rasuwar gwaggonsa, Hajiya Rakkiya Jibrin, wadda ta rasu tana da shekaru 85 a duniya
Shugaban Hukumar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), Saidu Yahaya, ya yi murabus daga muƙaminsa, an kada magajinta.
An yanke wa tsohon shugaban Kosovo, Hashim Thaci mai shekaru 58 hukuncin shekaru 25 a gidan yari bayan kotu ta same shi da alhakin laifukan yaƙi.
Bangarorin PDP masu goyon bayan Nyesom Wike sun yi gargadi ga gwamnonin APC kan cewa ka da su raina karfin ministan, ganin cewa tsoron faduwa zabe ne ke sa su tsoro.
Wasu ’yan gwagwarmaya sun ƙaddamar da gangamin Tinubu Must Go (TMG), yayin da suke kira ga haɗin kan ’yan adawa kafin zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Babbar Kotun Tarayya ta ba Atiku kwanaki 7 domin mika wa Tinubu takardar karar da ke kalubalantar cancantarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
Masu zafi
Samu kari