Latest
Wani hadimin Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga jam'iyyar PDP mai adawa inda ya koma APC tare da goyon bayan Jamilu Isiyaku Gwamna a zaɓe mai zuwa.
Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ce jam’iyyar ta kammala loda sunayen ‘yan takarar gwamna, mataimakai da majalisun jihohi 1,015 a shafin INEC.
Hedikwatar tsaro ta ce sojojin Najeriya sun hallaka ’yan ta’adda 69, sun ceto sama da mutane 360 da aka yi garkuwa da su tare da cafke wasu 49 cikin mako guda.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya samu lambar yabo ta ZIK International Peace and Leadership Award a Ghana kan nasarorin da gwamnatinsa ta samu.
Dakarun 'yan sanda sun kama mutane 5 kan kisan Sarkin Ochia a Imo, yayin da aka kashe wani da ake zargin shugaban ƙungiyar tare da kwato bindigar AK-47.
Jigon NDC, Buba Galadima ya ce gwamnonin jihohi 34 da rabi suna goyon bayan Tinubu a 2027, yayin da ya ce Bala Mohammed har yanzu bai yanke shawara ba.
Ziyarar Wike ga Khalifa Sheikh Dahiru Bauchi a Abuja ta jawo ra'ayoyi daban-daban, yayin da wasu ke danganta lamarin da siyasa wasu kuma suka ce ba haka ba ne.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bukaci sojoji su kawar da 'yan bindiga tare da tabbatar da tsaro domin manoma su koma gonakinsu cikin aminci.
Dakarun sojojin Najeriya sun kashe 'yan ta'adda 69, sun ceto mutane 363 da aka yi garkuwa da su, tare da kama mutum 49 da ake zargi cikin mako guda.
Masu zafi
Samu kari