Latest
Wata da aka ceto a Kwara ta bayyana yadda kusan yara 13 suka mutu a hannun masu garkuwa, bayan mutane 163 sun shafe watanni shida cikin ƙangin ’yan bindiga
Samuel Ortom ya karyata rahoton cewa shugabannin PDP na jihar Benue na shirin sauya ɗan takarar gwamna na jam’iyyar, Samuel Aondoakaa a zaɓen 2027.
Ana zargin Bola Tinubu ya faɗaɗa Sojojin Najeriya daga rundunoni 8 zuwa 12 tare da shirin ɗaukar sojoji 28,000 saboda tsoron juyin mulki a ƙasar.
An shiga tashin hankali a Osun bayan harin ‘yan bindiga a kamfen jam'iyyar APC, an jikkata mutane da dama, ɗan majalisar Osun ya musanta hannu a harin.
A labarin nan za a ji cewa dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar tarwatsa wasu yan bindiga da suka kai wa wasu makiyaya a jihar Adamawa hari.
Segun Showunmi ya yaba wa Seyi Tinubu, yana bayyana shi a matsayin ɗa abin koyi saboda tawali’u, haɗa kan matasa da jajircewarsa wajen hidimar al'umma.
Kotun majistare da ke Kano ta bayar da umarnin tsare Maimuna Idris, mai shekaru 25, bisa zargin yanke mazakutar saurayinta bayan ta gano yana shirin auren wata mace.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Hunter Biden ya ce ciwon dajin da mahaifinsa, Joe Biden ke fama da shi ya bazu zuwa ƙasusuwansa, yana haifar masa da ciwo da raunana jikinsa gaba daya.
Masu zafi
Samu kari