Latest
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya ce jihar yanzu tana karɓar N16bn duk wata, bayan sauye-sauyen Shugaba Tinubu da cire tallafin man fetur.
Mataimakin Shugaban Amurka, JD Vance, ya ce Amurka na neman Iran ta ba da tabbacin cewa ba za ta sake kai hari kan jiragen kasuwanci da ke ratsa mashigar Hormuz ba.
Akalla sojojin Jamhuriyar Nijar 42 sun mutu a hatsarin mota kusa da Madaoua bayan kammala horon da aka yi masu, yayin da wasu 18 ke cikin mawuyacin hali.
Akalla makarantu 65 a Arewacin Najeriya sun daina aiki saboda rashin tsaro, lamarin da zai ƙara ta'azzara matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta.
Lauya ya ce Oluwo na Iwo ba shi da ikon hana Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran ’yan takarar shugaban ƙasa yin yakin neman zaɓe a Osun gabanin zaɓen 2027.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa bayyana cewa ya soki shirin kara VAT na farko da gwamnatin Tinubu ta gabatar saboda tsadar rayuwa da hauhawar farashi.
Mutane tara sun mutu bayan rikici tsakanin kungiyoyin ’yan sintiri a jihar Kogi, yayin da gwamnati ta ce za ta kamo wadanda suka hannu wajen kisan.
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan 1.5 wajen shirin Auren Gata na 2026, inda ma’aurata 1,500 suka samu tallafin aure da na fara rayuwar gida.
Masu zafi
Samu kari