Latest
Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Wakilai, Abdussamad Dasuki, ya bukaci hukumar zabe ta INEC ta gudanar da zaɓen shekarar 2027 a rana guda.
Shugaban NRS, Zacch Adedeji, ya ce Tinubu na tafiya ƙafa zuwa ofis, yana cin abinci sau ɗaya a rana, kuma bai fita Najeriya ba cikin watanni uku.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta bayyana abin da yan Najeriya za su iya yi wajen tabbatar da an yi babban zaben 2027 lafiya lau cikin nasara.
Hukumar kwastom ta kama wasu bindigogi kusan 400 da aka yi yunkurin shigowa da su Najeriya yayin da ake kokarin shirye shiryen zaben 2027 a fadin kasar nan.
Shugaban NRS, Zacch Adedeji, ya ce cire tallafin mai ya taimaka wa tattalin arzikin Najeriya, yana mai cewa kudin tallafin zai iya kai N53 tiriliyan.
Masarautar Kano ta musanta zargin carry-over da aka yi wa Sarki Sanusi II, tana cewa maki guda ne kacal ya rage masa samun First Class a karatunsa na Shari’a.
Atiku Abubakar ya zargi Olusegun Obasanjo da ci gaba da yada zarge-zarge da yaudara a kansa, yana mai cewa sabbin ikirarin tsohon shugaban ƙasar ba su da tushe.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rashin yarda a tsakanin manyan ISWAP bayan rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu muhimman bayanan sirrinsu.
Shugaban jam'iyyar APC, Nentawe Yilwatda, ya yaba wa kungiyar PDP “Rainbow” kan goyon bayan Tinubu, tare da cewa zaben 2027 zai kasance mai adalci.
Masu zafi
Samu kari