Latest
Shugaban jam'iyyar APC, Nentawe Yilwatda, ya yaba wa kungiyar PDP “Rainbow” kan goyon bayan Tinubu, tare da cewa zaben 2027 zai kasance mai adalci.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kashe wani da ake zargi da jagorantar kungiyar masu aikata laifuka a Imo, wanda ake alakanta shi da kisan wani basarake da wasu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci malaman darikar Tijjaniyya su kara kaimi wajen yaki da ta’addanci, sace-sace da amfani da addini wajen tayar da rikici
An ce Ibn Mohammed bin Shakau, ɗan marigayi shugaban Boko Haram Abubakar Shekau, ya shiga sahun ƙungiyar, lamarin da ya haifar da fargabar ci gaba da akidarsa.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta ce ta kashe mayakan kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) guda tara, ciki har da wani babban kwamandan kungiyar.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Shahararren dan bindiga a Najeriya, Ado Aleiro ya gamu da cikas yayin da aka yi arangama da miyagu a jihar Katsina wanda ya jawo rasa ran dansa da yan uwa.
Jonah Jang ya bayyana cewa rikicin Plateau ya samo asali ne daga matsalolin tarihi, ƙasa, adalci da shugabanci, yana mai zayyano hanyoyin kawo ƙarshen rikicin.
SERAP ta bukaci ’yan takarar shugaban ƙasa 19 na zaɓen 2027 su bayyana kadarori, basussuka da hanyoyin samun dukiyarsu tare da yin watsi da sayen ƙuri’u.
Masu zafi
Samu kari