Latest
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Kwana 87 bayan sace ɗaliban makarantar Mussa a Askira-Uba ta jihar Borno, iyaye na cikin baƙin ciki a yayin da ake zargin shirun gwamnati kan lamarin.
A labarin nan, za a ji zargin zaben wanda zai jagoranci yakin neman zaben Atiku Abubakar a ADC ya fara jawo rikici a cikin jam'iyyar gabanin fara yakin neman zabe.
Tsohon Antoni-Janar na jihar Legas, Farfesa Alfred Kasunmu, ya rasu a ranar Lahadi, bayan ya shafe shekaru yana koyarwa da kuma gudanar da aikin lauya.
Za a ji yadda FactCheckAfrica da FIAP suka gudanar da baje kolin #CheckBeforeYouPost a Abuja don koya wa matasa yadda za su yaki labaran karya kafin zaben 2027.
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya fara hutun sati biyu tare da dukufa wajen karatu, yayin da ya yabi Shugaba Tinubu kan sauye-sauyen tattalin arziki.
Wata mata mai suna Innocent Serah ta shiga hannun jami'an rundunar ‘yan sanda bayan zargin ta da kashe mijinta da wuka a Umuokereke Ngwa, Jihar Abia.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta aika dakaru bayan an samu kiran gaggawa na cewa 'yan bindiga na shirin kai hari wani yankin Katsina.
'Yan bindiga a Benue sun hanawa wani manomi girbe amfanin gonarsa har sai ya biya N500,000, yayin da Hukumar Kwastam ta kama bindigogi 399 a Legas.
Masu zafi
Samu kari