Latest
Matawalle ya ce zaɓen 2027 zai kasance cikin gaskiya da adalci, yayin da ƙungiyar Tinubu Again Movement ke shirin ƙara yaɗa goyon bayan Bola Tinubu.
Bola Tinubu ya amince da sabon tsarin albashi inda albashin sojoji zai tashi daga ₦187,200 zuwa ₦3.25m a kowane wata. An kawo kudin da kowane matsayi zai samu.
A labarin nan, za a ji cewa Adeniyi Adeyemi ya roki majalisa a kan wasu bukatunsa biyu kafin a titsiye shi wajen binciken yadda ya kafa hukumar bogi a Najeriya.
Sojojin Amurka sun ce sun karkatar da jiragen ruwa 55 tare da hana wasu aiki yayin da suke aiwatar da takunkumin da Washington ta kakaba wa Iran.
Yan bindiga sun sace wani magajin gari na wani kauye a jihar Neja, mai shekaru 90 a Ka’ada, jihar Neja, lamarin da ya jefa al’ummomin yankin cikin fargaba.
Rahoto ya ce Trump na nazarin kawo ƙarshen yaƙin Iran da ayyana nasara ba tare da yarjejeniyar nukiliya ba, muddin an tabbatar da tsaron mashigin Hormuz.
An samu babbar sa-in-sa a ADC reshen Adamawa sakamakon jita-jitar sauya sunan dan takarar gwamnan jam'iyyar, Umar Suleiman (Omarana), da sunan Hamman Tukur Ribadu
Shugaba Tinubu zai buɗe taron JIBWIS da Ƙungiyar Musulmi ta Duniya kan tsaro, satar mutane, 'yan bindiga da haɗin kan Musulmi a Abuja a Najeriya da duniya.
Manyan ‘yan siyasar Katsina biyu, Mustapha Muhammad Inuwa da Lawal Musa Daura, sun fice daga ADC bayan rashin nasarar samun tikitin takarar gwamna.
Masu zafi
Samu kari