Latest
Za a ji cewa Malam Bashir Ahmad ya kalubalanci batun samun kuria 16 a zaben 2022, yana mai cewa magudi aka yi, kuma zai bayyana gaskiya a lokacin da ya dace.
Solomon Dalung ya yi wa Sani Yahaya Jingir raddi, ya fada masa tikitin Musulmi da Musulmi bai nufin iyalin Musulmai za su ci, su koshi ko su samu tsaro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya kamata a dora alhakin kashe mutanen da aka yi a a Gabas ta Tsakiya kan kasar Jamhuriyar Iran.
Kwamitin kamfen na Imole ya zargi jam'iyyar APC da ƙoƙarin matsa wa INEC lamba domin rufe rumfunan zaɓe da wuri a wasu sassan Osun yayin zaɓen gwamna.
Ayarin mataimakin gwamnan jihar Cross River Peter Odey ya yi hatsari a hanyar Ikom-Calabar, yayin da aka ce wasu mambobin ayarin sun samu raunuka.
A labarin nan za a ji gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da karawa ma'aikatan jami'o'in jihar albashi wanda ya daidaita su da tsarin biyan albashin gwamnatin tarayya.
Jagoran Iran Mojtaba Khamenei ya nada manyan kwamandojin soji shida a sabbin mukamai, yayin da ake hasashen Mohsen Rezaee zai taka rawa a tattaunawar kasar.
Yan sanda a Plateau sun kama wani limamin coci da jami’an tsaro biyu bisa zargin shirya sace matan wasu fitattun bishops biyu a birnin Jos babban birnin jihar.
A labarin nan, za a ji cewa bakin NLC, TUC da kungiyoyin ya zo daya game da albashin N70,000 da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta amince a ba ma'aikata.
Masu zafi
Samu kari