Latest
Tarayyar Turai ta musanta rahotannin cewa ta ƙi gayyatar INEC na sanya ido kan zaɓen shekarar 2027, tana mai cewa za ta tura ƙwararrun masu sa ido.
Gwamnatin jihar Gombe ta fara shirin sake gina Fadar Sarkin Gombe domin kare tarihi da al'adu, ƙarfafa martabar masarautar da tallafa wa zaman lafiya.
Zanga-zangar NLC ta dakatar da zirga-zirgar jirage a Legas, inda fasinjojin Air Peace suka makale yayin da ake bukatar ma’aikatan kamfanin su shiga kungiyar kwadago
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta tabbatar da adadin jami'anta da suka rasu a arangama da aka yi inda aka kashe yan ta'adda a Kebbi.
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya nemi al'ummar Osun su zaɓi Najeem Salaam na ADC, yana cewa mafi kyawun ‘yan Najeriya suna cikin jam'iyyar.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi martani ga kalaman Sheikh Jingir bayan ya kausasa harshe a wani taro da ka yi a jihar Kano.
Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Shugaba Donald Trump ya bukaci Iran ta biya diyya kan asarar da ya ce ta haddasa, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan sake buɗe Mashigin Hormuz.
Tsohon Ministan Muhalli Mohammed Hassan Abdullahi ya kalubalanci sakamakon zaɓen fidda gwani na ADC a Nasarawa, inda kotu ta sanya ranar 29 ga Satumba.
Masu zafi
Samu kari