Latest
NHRC ta bukaci gwamnati ta kama tare da gurfanar da Sheikh Yahaya Jingir bisa zargin kalaman ƙiyayya da tunzura jama’a gabanin zaɓen shekarar 2027.
Iyalan sojojin da ake tsare da su kan zargin yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu sun bukaci a gudanar da shari’ar cikin adalci, gaskiya da bude ido.
Samuel Ortom ya ce ba zai goyi bayan Atiku Abubakar ko wani dan takarar Arewa ba a 2027, yana mai cewa har yanzu ya yi imani mulki ya ci gaba da zama a Kudu.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Jami’ar ABU Zaria ta fara bincike kan takardun karatun Farfesa Abdullahi Abubakar bayan jerin cancantarsa da suka hada da PhD biyar ya jawo ce-ce-ku-ce.
A labarin nan, za a ji yadda gaskiya ta yi halinta bayan bincike ya gano cewa wani matashi dan jihar Katsina ba shi da hannu a garkuwa da daliban Oyo.
Kimanin sojoji mata 30 na kasar Isra’ila sun kamu da amai, gudawa da ciwon ciki a sansaninsu, yayin da aka dakatar da atisaye tare da fara bincike.
Gwamnan Katsina Dikko Radda ya karɓi ’yan siyasa da magoya baya daga PDP da ADC da suka koma APC a Safana, yayin da ake samun sauye-sauyen siyasa.
A labarin nan, za a ji dalilan da wata kotu da ke Syria ta dogara da su wajen yankewa Bashar Assad da wasu mutane biyu hukuncin kisa bayan an ce an same su da laifi.
Masu zafi
Samu kari