Latest
ASUU ta umarci jami’o’i 20 su fara yajin aikin sai baba-ta-gani saboda rashin aiwatar da yarjejeniyar 2025 da gwamnatin tarayya da jihohi suka kulla.
Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Gwamnatin Kano ta umarci limamai su karyata bayanan ƙarya kan aurar da jama’a, yayin da ƙungiyar matasan masallatai ta goyi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan za a ji cewa Shugaban APC na kasa Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewa yan siyasa na hada mutane rikicin addini domin biyan bukatar siyasa.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya kira shi yayin takaddamar EFCC, inda ya yi masa alkawarin zaɓe cikin adalci.
Dan majalisar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya fice daga APC ya koma PDP, lamarin da ya sauya rabon kujerun jam’iyyun a Majalisar Dokokin Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce Dauda Kahutu Rarara bai yi laifi ba da ya yi waka yana sukar Farfesa Isa Ali Pantami kuma bai kamata ya fusata ba.
Lawal Musa Daura ya sauya-sheka watanni 7 da ayyana neman takarar gwamna a ADC. Wannan karo ya tattara jama'ansa zuwa jam'iyyar APM mai alamar rogo.
Jami’ar Northwest University Kano ta musanta wani bidiyo da ke zargin Sarki Sanusi II da gazawar karatu, tana mai cewa ikirarin ƙarya ne kuma ba shi da tushe
Masu zafi
Samu kari