Latest
Donald Trump ya ce Amurka ce ke da cikakken iko kan Mashigar Hormuz, yayin da Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar ba sai Washington ta sauya matsayinta.
Deji Adeyanju ya bukaci Amurka, Birtaniya da Canada su kakaba wa Sanata Francis Fadaunsi takunkumi kan zargin barazanar kisa ga mambobin Accord Party a Osun
Rundunar ’yan sandan jihar Osun ta gayyaci Sanata Francis Fadahunsi domin ya yi bayani kan kalaman da ya yi na “kashe” mambobin jam'iyyar Accord.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwanwaso da Peter Obi sun hadu da sauran yan takarar jam'iyyar NDC game da shirin kafa kamfen na zaben 2027.
A makon nan ne shahurarren dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya auri budurwarsa Georgina Rodriguez a kasar Portugal. Sun yi auren sirri a gaban 'ya'yansu biyar.
Femi Fani-Kayode, ya gargaɗi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Jingir, game da shigar da batun addini cikin al'amuran siyasa gabannin zaɓen 2027.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da Kotun Laifukan Talla a Abuja domin ƙarfafa bin doka, tsari da ƙwarewa a masana'antar talla ta Nijeriya.
A labarin nan za a ji wani dan takara a jam'iyyar NDC ya bayyana muhimmancin da Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ke da shi wajen inganta Najeriya idan aka zabe su.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta fara fito da wasu daga cikin muradun gwamnati da za a cimma idan yan Najeriya sun zabe ta a 2027.
Masu zafi
Samu kari