Latest
Sultan Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya yi kira ga Musulmi da Kiritoci su daina zagin juna domin samun zamantakewar lumana da girmamawa a kasar nan.
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta sanya ranar 21 ga Satumba domin sauraron karar da ke neman hana Bola Tinubu tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan adawa suna kokarin hadewa wuri guda domin fitar da mutum daya da zai buga da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Jam'iyyar APC a Abia ta bai wa Orji Kalu da Chris Nkwonta kwanaki 14 su nemi gafara kan goyon bayan Alex Otti, ko su fuskanci matakin ladabtarwa.
An samu rudani kan halin da dan wasan Katsina United, Ozor Chinedu, yake ciki bayan an bayyana mutuwarsa, amma daga baya ma’aikata suka gano alamun rai.
Kamfanin MTN Nigeria da abokan hulɗarta sun ƙaddamar da gasar PachiPanda 2026 ga matasa masu shekaru 18 zuwa 35, inda uku na farko za su raba N10m.
Tawagar yakin neman zaben Ademola Adeleke ta yi barazanar kai karar Sanata Francis Fadahunsi kan zargin bata suna, inda ta bukaci Naira biliyan 10 a matsayin diyya.
Primate Elijah Ayodele ya bukaci gwamnatin tarayya ta dauki mataki kan Sheikh Sani Yahaya Jingir, yana gargadin cewa kalaman tsokana na iya barazana ga zaman lafiya.
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, ya yi alkawarin tallafa wa iyalan ’yan sanda 10 da aka kashe, yayin da rundunar ’yan sanda ta yi alkawarin kamo wadanda suka kai harin.
Masu zafi
Samu kari