Latest
Matar Sarkin Ringim, Hajiya Aisha Sayyadi Mahmud, ta rasu tana da shekaru 83 bayan gajeriyar rashin lafiya, lamarin da ya jefa masarautar cikin jimami.
Majalisar Sarkin Musulmi a jihar Sokoto ta ayyana Alhamis, 13 ga Agusta,na shekarar 2026 a matsayin ranar fara neman jinjirin watan Rabi’ul Awwal 1448AH.
ADC ta tsayar da Mamman Musa a matsayin abokin takarar Mohammed Kpautagi a jihar Neja, inda jam’iyyar ta kafa tikitin Musulmi da Musulmi a zaɓen 2027.
Rundunar Sojojin Najeriya sun ceto akalla mutane 23, sun hallaka ’yan ta’adda 19, tare da kwato makamai a wasu samame da suka gudanar a sassan ƙasar.
A labarin nan, Dan majalisar jiha mai neman takarar majalisar tarayya a Madobi/Kura/Garun Mallam ya ce duk da Kwankwaso mutumin kirki ne, dole yan takara su yi aiki.
Lionel Messi ya yi bankwana da mahaifinsa Jorge Messi, yana bayyana shi a matsayin uba, aboki da wakili, tare da tunawa da irin gudunmawar da ya bay
Za a ji yadda masu shirin juyin mulki suka yi niyyar karbe ikon fadar shugaban kasa, filayen jirgin sama, da gidan rediyo ba tare da dafawa ko zubar da jini ba.
Dan takarar gwamnan Kaduna na ADC, Isa Ashiru, ya nada John Markus Ayuba a matsayin Darakta-Janar na kwamitin kamfen domin shirye-shiryen zaben 2027
Hukumar INEC ta ƙara ɗan takarar jam'iyyar SDP, Francis Ajala, cikin zaɓen gwamnan Osun bayan hukuncin kotu, inda jam’iyyun da za su fafata suka koma 15.
Masu zafi
Samu kari