Latest
Iran ta inganta dabarun makamai masu linzami da ke sauya hanya domin karya garkuwar Amurka, yayin da Patriot interceptors ke raguwa ga dakarun Donald Trump.
Mohammed Al-Issa ya gana da Tinubu a Abuja bayan taron JIBWIS da Muslim World League, inda aka amince da Abuja Declaration kan zaman lafiya a Yammacin Afirka.
Shugaban Kwankwasiyya a karamar hukumar Nassarawa, Abdulaziz Gidanruwa, ya ziyarci Gwamna Abba Yusuf yayin da ake sa ran zai bar NDC zuwa APC gabanin 2027.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari Unguwar Aminu a Bakori, Katsina, inda suka kashe mutane biyu, suka yi garkuwa da shida tare da jikkata wasu hudu.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Kwara ta samu gagarumar nasara bayan an bibiyi wadanda suka yi garkuwa da wasu a watan Yuli, 2026.
A labarin nan za a ji yadda jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta hango wa kanta matsala da kalubale a lokaci guda a zaben Osun da ake shirin yi a karshen mako.
Jam'iyyar ADC ta bayyana cewa an shirya makircin kama tsohon gwamna kuma sakataren jam'iyyar na ƙasa, Rauf Aregbesola, dab da zaɓen gwamna ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji fitaccen dan APC da aka kora a jihar Kano, AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya bayyana cewa babu abin da zai hana shi magana kan ingancin Atiku.
Za a ji Shugaban Najeriya ya kuma shan suka daga tsohon hadiminsa a Aso Rock. Hakeem Baba-Ahmed ya ce Bola Ahmed Tinubu shi ne shugaban kasa mafi muni.
Masu zafi
Samu kari